Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tower: Of Shechem

2 ayoyi · 16 fannoni

Ayoyi game da Of Shechem

  1. Da jin haka, sai ’yan ƙasa a hasumiyar Shekem suka shiga wurin mafaka a hankalin El-Berit.

  2. Saboda haka mutanen suka sassare rassan itatuwa suka bi Abimelek. Suka tattara su a jikin mafakar suka kuma cinna mata wuta a kan mutanen da suke a ciki. Ta haka dukan mutanen da suke cikin hasumiyar Shekem, wajen maza da mata dubu ɗaya suka mutu.