Skip to content

Penuel

5 verses

32.1800, 35.7000 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Penuel

  1. Rana ta yi sama a sa’ad da ya wuce Fenuwel yana kuma ɗingishi saboda ƙashin cinyarsa.

  2. Daga nan ya wuce zuwa Fenuwel ya yi irin roƙon nan, amma suka amsa yadda mutanen Sukkot suka yi.

  3. Saboda haka sai ya ce wa mutanen Fenuwel, “Sa’ad da na dawo da nasara zan rushe wannan hasumiya.”

  4. Ya rushe hasumiyar Fenuwel ya kuma karkashe mutanen garin.

  5. Sai Yerobowam ya ƙara gina Shekem a ƙasar tudu ta Efraim, ya zauna a can. Daga can ya tafi ya gina Fenuwel.