Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tower: Of Penuel
Ayoyi game da Of Penuel
Daga nan ya wuce zuwa Fenuwel ya yi irin roƙon nan, amma suka amsa yadda mutanen Sukkot suka yi.
Saboda haka sai ya ce wa mutanen Fenuwel, “Sa’ad da na dawo da nasara zan rushe wannan hasumiya.”
Ya rushe hasumiyar Fenuwel ya kuma karkashe mutanen garin.