Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Threshing: Of the labours of ministers

2 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Of the labours of ministers

  1. Gama yana a rubuce a cikin Dokar Musa cewa, “Kada ka sa wa saniya takunkumi sa’ad da yake sussukar hatsi.” Kuna tsammani a kan shanu ne Allah ya damu sa’ad da ya ce haka?

  2. Babu shakka, ya yi maganan nan saboda mu ne. Ko ba haka ba? I, an rubuta wannan saboda mu ne, domin sa’ad da mai noma yake noma, mai sussuka kuma yana sussuka, suna wannan ne da bege za su sami rabonsu daga girbin.