Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Threshing: Followed by a winnowing with a shovel or fan

3 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Followed by a winnowing with a shovel or fan

  1. Shanunku da jakunanku da suke huɗar gonakinku za su ci harawa mafi kyau, wanda an sheƙe shi da babban cokali mai yatsu da kuma babban cokali.

  2. Za ka tankaɗe su, iska kuma ta kwashe su, guguwa kuma za tă warwatsa su. Amma za ka yi farin ciki a cikin Ubangiji ka kuma ɗaukaka a cikin Mai Tsarkin nan na Isra’ila.

  3. Yana riƙe da matankaɗinsa, zai tankaɗe hatsinsa, yă kuma tattara alkamarsa a cikin rumbu, amma zai ƙone yayin da wutar da ba a iya kashewa.”