Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Threshing: Of the judgments of God
Ayoyi game da Of the judgments of God
Ya mutanena, an ragargaje ku a masussuka, na faɗa muku abin da na ji daga Ubangiji Maɗaukaki, daga Allah na Isra’ila.
Ni Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila na ce, “’Yar Babilon kamar daɓen masussuka a lokacin da ake sussuka, ba da daɗewa ba lokacin girbe ta zai zo.”
Cikin hasala ka ratsa duniya cikin fushi kuma ka tattake ƙasashe.