Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Threshing: (Dust made by,) of complete destruction

2 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da (Dust made by,) of complete destruction

  1. Ba abin da ya rage na rundunar Yehoyahaz sai mahayan dawakai hamsin, kekunan yaƙi goma da kuma sojoji ƙasa dubu goma. Gama sarkin Aram ya hallaka sauran, ya kuma yi kaca-kaca da su kamar ƙura a masussuka.

  2. “Duba, zan sa ka cikin abin sussuka, saboda kuma mai kaifi mai haƙora da yawa. Za ka yi sussukar duwatsu ka ragargaza su, ka kuma farfashe tuddai su zama kamar yayi.