Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Threshing: Cattle employed in, not to be muzzled

3 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Cattle employed in, not to be muzzled

  1. Kada ku yi wa saniya takunkumi sa’ad da take tattaka hatsi.

  2. Gama yana a rubuce a cikin Dokar Musa cewa, “Kada ka sa wa saniya takunkumi sa’ad da yake sussukar hatsi.” Kuna tsammani a kan shanu ne Allah ya damu sa’ad da ya ce haka?

  3. Gama Nassi ya ce, “Kada ka sa wa bijimi takunkumi yayinda yake sussukar hatsi,” da kuma, “Ma’aikaci ya cancanci hakkinsa.”