Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Threshing: Sometimes beside the wine-press for concealment
Ayoyi game da Sometimes beside the wine-press for concealment
Sai mala’ikan Ubangiji ya zo ya zauna a ƙarƙashin itacen oak a Ofra na Yowash mutumin Abiyezer, inda ɗansa Gideyon yake sussukar alkama a wurin matsin inabi don yă ɓoye daga Midiyawa.