Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Zebulun: Country of, blessed with the presence and instruction of Christ
Ayoyi game da Country of, blessed with the presence and instruction of Christ
Duk da haka, babu sauran baƙin ciki ga waɗanda suke shan azaba. Dā ya ƙasƙantar da ƙasar kabilan Zebulun da ƙasar Naftali, amma nan gaba zai girmama Galili na Al’ummai, ta hanyar teku wadda take ta Urdun.
Ya bar Nazaret, ya je ya zauna a Kafarnahum, wadda take a bakin tafki wajen Zebulun da Naftali
don a cika abin da aka faɗa ta bakin annabi Ishaya cewa,
“Ƙasar Zebulun da ƙasar Naftali, da kuke a hanyar zuwa tekun Galili, a ƙetaren Urdun, wannan yankin Galili ta Al’ummai,