Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Zebulun: Families of
Ayoyi game da Families of
Zuriyar Zebulun bisa ga kabilansu, daga Sered, kabilar Seredawa; daga Elon kabilar Elonawa; daga Yaleyel; kabilar Yaleyewa.
Waɗannan su ne kabilan Zebulun, jimillarsu ta kai 60,500.