Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Zebulun: Furnished scribes or writers to Israel
Ayoyi game da Furnished scribes or writers to Israel
Waɗansu suka zo daga Efraim, waɗanda ainihinsu daga Amalek ne; Benyamin yana tare da mutanen da suka bi ka. Daga Makir, shugabannin sojoji suka gangaro, daga Zebulun waɗanda suke riƙe da sandan komanda suka fito.