Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Zebulun: Descended from Jacob's tenth son
Ayoyi game da Descended from Jacob's tenth son
Liyatu ta sāke yin ciki ta kuma haifa wa Yaƙub ɗa na shida.
Sai Liyatu ta ce, “Allah ya ba ni kyauta mai daraja. A wannan lokaci mijina zai darajarta ni, domin na haifa masa ’ya’ya maza shida.” Saboda haka ta ba shi suna Zebulun.