Daberath
An kuma san shi da: Dabareh
32.6900, 35.3700 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Daberath
Daga Sarid, ta juya gabas zuwa harabar Kislot Tabor, ta kuma wuce zuwa Daberat har zuwa Yafiya.
daga kabilar Issakar kuma aka ba su Kishiyon, Daberat,
daga kabilar Issakar suka sami Kedesh, Daberat,