Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Simeon: Families of
Ayoyi game da Families of
Zuriyar Simeyon bisa ga kabilansu, daga Nemuwel, kabilar Nemuwelawa; daga Yamin, kabilar Yaminawa; daga Yakin, kabilar Yakinawa;
daga Zera, kabilar Zerawa; daga Sha’ul, kabilar Sha’ul.