Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Simeon: Descended from Jacob's second son by Leah
Ayoyi game da Descended from Jacob's second son by Leah
Ta sāke yin ciki, sa’ad da kuma ta haifi ɗa sai ta ce, “Gama Ubangiji ya ji cewa ba a ƙaunata, ya ba ni wannan shi ma.” Saboda haka ta ba shi suna Simeyon.