Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Simeon: Strength of, on leaving Egypt
Ayoyi game da Strength of, on leaving Egypt
Daga zuriyar Simeyon. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce.
Jimillar maza daga mutanen Simeyon 59,300 ne.
Yawan mutanen sashensa 59,300 ne.