Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Simeon: Part of, united with Judah under Asa
Ayoyi game da Part of, united with Judah under Asa
Sa’an nan ya tattara dukan Yahuda da Benyamin da kuma mutane daga Efraim, Manasse da Simeyon waɗanda suke zaune a cikinsu, gama jama’a mai girma ta zo wurinsa daga Isra’ila sa’ad da suka ga cewa Ubangiji Allahnsa yana tare da shi.