Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Naphtali: Descended from Jacob's sixth son
Ayoyi game da Descended from Jacob's sixth son
Baranyar Rahila ta sāke yin ciki ta kuma haifi wa Yaƙub ɗa na biyu.
Sai Rahila ta ce, “Na yi kokawa sosai da ’yar’uwata, na kuwa yi nasara.” Saboda haka ta kira shi Naftali.