Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Naphtali: Predictions respecting
Ayoyi game da Predictions respecting
“Naftali sakakkiyar barewa ce da take haihuwar kyawawan ’ya’ya.
Game da Naftali ya ce, “Naftali ƙosasshe ne da tagomashin Ubangiji, ya kuma cika albarkarsa; zai gāji gefen kudu zuwa tafki.”