Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Naphtali: Chosen from Zebulun to go with Barak against Sisera
Ayoyi game da Chosen from Zebulun to go with Barak against Sisera
Sai ta aika a kira mata Barak ɗan Abinowam daga Kedesh a Naftali, ta ce masa, “Ubangiji, Allah na Isra’ila ya umarce ka, ‘Je ka, ka ɗauki mutane Naftali da na Zebulun dubu goma tare da kai, ka yi jagoransu zuwa Dutse Tabor.
a can Barak ya kira Zebulun da Naftali. Mutum dubu goma suka kuma bi shi, Debora kuma tana tare da shi.