Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Naphtali: Land of, ravaged by Benhadad
Ayoyi game da Land of, ravaged by Benhadad
Ben-Hadad ya yarda da maganar Sarki Asa, ya kuma aika shugabannin sojojin mayaƙansa ya yi yaƙi da garuruwan Isra’ila. Ya kame Iyon, Dan, Abel-Bet-Ma’aka da dukan Kinneret, haɗe da Naftali.