Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Palm Tree: Spread before Christ
Ayoyi game da Spread before Christ
Sai suka ɗaɗɗauko rassan dabino suka fiffita taryensa, suna ɗaga murya suna cewa, “Hosanna!” “Mai albarka ne wanda yake zuwa cikin sunan Ubangiji!” “Mai albarka ne Sarkin Isra’ila!”