Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Palm Tree: The upright appearance of idols
Ayoyi game da The upright appearance of idols
Kamar dodon gona cikin gonar kabewa, haka gumakansu ba sa iya magana; dole a yi ta ɗaukansu domin ba za su iya tafiya ba. Kada ku ji tsoronsu; ba za su iya yi wa wani lahani ba ba sa iya yin wani abin kirki.”