Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Palm Tree: Blasted as a punishment
Ayoyi game da Blasted as a punishment
Kuringar inabin ta bushe itacen ɓaure kuma ya yi yaushi, ’ya’yan rumman, itacen dabino da itacen gawasa, dukan itatuwan filaye, sun bushe. Tabbatacce farin cikin ’yan adam ya bushe.