Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Palm Tree: The fruit of, called dates
Ayoyi game da The fruit of, called dates
Nan da nan aka baza umarnin, sai Isra’ilawa suka bayar ’ya’yan farin hatsinsu, sabon ruwan inabi, mai da kuma zuma da dukan abin da gona ta bayar, hannu sake. Suka kawo zakan kowane abu da yawa.