Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Palm Tree: Carried at feast of tabernacles
Ayoyi game da Carried at feast of tabernacles
A rana ta fari, za ku ɗebi zaɓaɓɓun ’ya’yan itatuwa daga itatuwa, da rassan dabino, rassa masu ganye, da kuma ganyayen itacen wardi na rafi, ku yi farin ciki a gaban Ubangiji Allahnku, kwana bakwai.