Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The, or Immediate Government By God Theocracy: Being the supreme judge

13 ayoyi · 15 fannoni

Ayoyi game da Being the supreme judge

  1. Musa ya amsa musu ya ce, “Ku dakata sai na sami umarni daga wurin Ubangiji game da ku.”

  2. Sai Ubangiji ya ce wa Musa,

  3. “Gaya wa Isra’ilawa cewa, ‘Sa’ad da waninku ko zuriyarku ya ƙazantu ta wurin taɓa gawa, ko kuwa ya yi tafiya mai nisa, duk da haka zai kiyaye Bikin Ƙetarewa ta Ubangiji.

  4. Za su yi bikin da yamma, a rana ta sha huɗu ga wata na biyu. Za su ci naman tunkiya, tare da burodi marar yisti, da ganyaye masu ɗaci.

  5. sai suka sa shi a gidan waƙafi don ba su riga sun san abin da za a yi da shi ba tukuna.

  6. Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Dole mutumin yă mutu. Dole dukan taron su jajjefe shi a bayan sansani.”

  7. Saboda haka Musa ya kawo maganarsu a gaban Ubangiji.

  8. Ubangiji kuwa ya ce wa masa,

  9. “Abin da ’ya’yan nan mata na Zelofehad suke faɗi gaskiya ne. Dole ka ba su mallaka a matsayin gādo cikin ’yan’uwan mahaifinsu, ka kuma mayar musu da gādon mahaifinsu.

  10. “Ka faɗa wa Isra’ilawa cewa, ‘In wani ya mutu ba shi da ɗa, a ba da gādonsa ga ’yarsa.

  11. In ba shi da diya, sai a ba wa ’yan’uwansa gādonsa.

  12. In ba shi da ’yan’uwa, a ba da gādonsa ga ’yan’uwan mahaifinsa.

  13. In mahaifinsa ba shi da ’yan’uwa, a ba da gādonsa ga danginsa na kusa, a kabilarsa don yă mallaka. Wannan ya zama ƙa’ida wa Isra’ilawa, yadda Ubangiji ya umarci Musa.’ ”