Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The, or Immediate Government By God Theocracy: Appointing civil officers

3 ayoyi · 15 fannoni

Ayoyi game da Appointing civil officers

  1. To, fa, sai ka tafi. Ina aikan ka wurin Fir’auna don ka fitar da mutanena Isra’ilawa daga Masar.”

  2. Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ɗauki Yoshuwa ɗan Nun, mutumin da ruhun shugabanci yake a cikinsa, ka ɗibiya masa hannunka.

  3. Ka danƙa masa ikonka don dukan jama’a Isra’ilawa su yi masa biyayya.