Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Altar of Burnt Offering: The altar of the Lord
Ayoyi game da The altar of the Lord
Ga kuma wani abin da kuke yi. Kukan cika bagaden Ubangiji da hawaye. Kukan yi kuka kuna ihu gama Ubangiji ba ya mai da hankali ga hadayunku ko yă karɓe su da farin ciki.