Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Altar of Burnt Offering: A net-working grate of brass placed in
Ayoyi game da A net-working grate of brass placed in
Ka yi raga na tagulla dominsa, ka kuma yi zoben tagulla a kowace kusurwan nan huɗu na bagaden.
Ka sa ragar a ƙarƙashin bagade domin tă kai tsakiyar bagade.
Suka yi wa bagaden raga, tagulla kuma don yă sa shi a tsakiya.