Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Altar of Burnt Offering: Dimensions, &c of

2 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da Dimensions, &c of

  1. “Ka gina bagade da itacen ƙirya, mai tsawo kamu uku, zai zama murabba’i, mai tsawo kamu biyar, fāɗi kuma kamu biyar.

  2. Suka gina bagaden ƙona hadaya da itacen ƙirya, tsawonsa kamu biyar, fāɗinsa kamu biyar, murabba’i ke nan, tsayinsa kuwa kamu uku.