Skip to content

Ocran

5 ayoyi · 1 ɗan gida

Ayoyin da suka ambaci Ocran

  1. daga kabilar Asher, Fagiyel ɗan Okran;

  2. Kabilar Asher ce za tă zama ta biye. Shugabansu shi ne Fagiyel ɗan Okran.

  3. A rana ta goma sha ɗaya, Fagiyel ɗan Okran, shugaban mutanen Asher, ya kawo hadayarsa.

  4. da shanu biyu, raguna biyar, bunsurai biyar da kuma ’yan raguna biyar, dukansu bana ɗaya-ɗaya, a miƙa su hadaya ta salama. Wannan ita ce hadayar Fagiyel ɗan Okran.

  5. Fagiyel ɗan Okran ne shugaban ɓangaren kabilan Asher,