Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Altar of Burnt Offering: Furnished with rings and staves

5 ayoyi · 30 fannoni

Nemi "The Altar of Burnt Offering"

Ayoyi game da Furnished with rings and staves

  1. Ka yi wa bagaden sanduna da itacen ƙirya, ka dalaye su da tagulla.

  2. Za a zura sandunan a cikin zoban saboda su kasance a gefe biyu na bagade a lokacin da ake ɗaukarsa.

  3. Suka yi zubin zoban tagulla don riƙe sanduna a kusurwoyi huɗu na ragar tagullar.

  4. Suka yi sanduna da itacen ƙirya, suka kuma dalaye su da tagulla.

  5. Suka sa sandunan a cikin zoban saboda su kasance a gefen bagade don ɗaukarsa, suka yi rami cikinsa.