Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Altar of Burnt Offering: Sanctified whatever touched it
Ayoyi game da Sanctified whatever touched it
Kwana bakwai za ka yi kafara saboda bagaden, ka kuma tsarkake shi. Sa’an nan bagaden zai zama mafi tsarki, kuma duk abin da ya taɓa bagaden zai tsarkaka.