Tsallake zuwa abun ciki

Pedahzur

5 ayoyi · 1 ɗan gida

Ayoyin da suka ambaci Pedahzur

  1. daga kabilar ’ya’yan Yusuf, daga Efraim, Elishama ɗan Ammihud; daga Manasse, Gamaliyel ɗan Fedazur;

  2. Kabilar Manasse ce za tă zama ta biye. Shugabansu shi ne Gamaliyel ɗan Fedazur.

  3. A rana ta takwas, Gamaliyel ɗan Fedazur, shugaban mutanen Manasse, ya kawo hadayarsa.

  4. da shanu biyu, raguna biyar, bunsurai biyar da kuma ’yan raguna biyar, dukansu bana ɗaya-ɗaya, a miƙa su hadaya ta salama. Wannan ita ce hadayar Gamaliyel ɗan Fedazur.

  5. Gamaliyel ɗan Fedazur ne shugaban ɓangaren kabilar Manasse,