Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Soldiers: Cowards excused from duty as

2 ayoyi · 13 fannoni

Ayoyi game da Cowards excused from duty as

  1. Sa’an nan hafsoshin za su ƙara da cewa, “Ko akwai wani da yake tsoro, ko ya karai? Bari yă tafi gida don kada ’yan’uwansa su karai su ma.”

  2. ka yi shela ga mutane yanzu cewa, ‘Duk wanda ya yi rawan jiki don tsoro, sai yă juya yă bar Dutsen Gileyad.’ ” Saboda haka mutum dubu ashirin da biyu suka koma, sai mutum dubu goma suka rage.