Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Soldiers: Dressed in scarlet
Ayoyi game da Dressed in scarlet
Garkuwoyin sojojinsa ja wur ne; jarumawansa suna sanye da kaya masu ruwan jan garura. Ƙarafan kekunan yaƙi suna walƙiya a ranar da aka shirya su; ana kaɗa māsu da bantsoro.