Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Soldiers: Levies of, in the ratio of one man to ten subject to duty

1 aya · 13 fannoni

Ayoyi game da Levies of, in the ratio of one man to ten subject to duty

  1. Za mu ɗauko mutum goma a kowane mutum ɗari daga dukan kabilan Isra’ila, da ɗari a dubu, da kuma dubu a dubu goma, domin a tanada wa mayaƙan. Sa’an nan, sa’ad da mayaƙan suka iso Geba a Benyamin, za su yi da su daidai bisa ga muguntar da suka yi a Isra’ila.”