Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Soldiers: Their duty as sentinels
Ayoyi game da Their duty as sentinels
Bayan Hiridus ya neme shi bai same shi ba, sai ya tuhumi masu gadin, ya kuma ba da umarni a kashe su. Sa’an nan Hiridus ya tashi daga Yahudiya ya tafi Kaisariya ya kuma yi ’yan kwanaki a can.