Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shields: Protection of God
Ayoyi game da Protection of God
Bayan wannan, maganar Ubangiji ta zo wa Abram cikin mafarki cewa, “Kada ka ji tsoro, Abram. Ni ne garkuwarka, kuma ladanka zai zama mai girma.”
Muna jiran Ubangiji da bege; shi ne taimakonmu da garkuwarmu.