Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shields: Of the vanquished, often burned
Ayoyi game da Of the vanquished, often burned
“ ‘Sa’an nan waɗanda suke zama a garuruwan Isra’ila za su fita su tattara makamai su hura wuta da su su kuma ƙone su, manya da ƙanana garkuwoyi, bakkuna da kibiyoyi, kulake da māsu. Shekara bakwai za su yi amfani da su don hura wuta.