Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shields: In times of peace were hung up in towers or armouries

2 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da In times of peace were hung up in towers or armouries

  1. Wuyanki ya yi kamar hasumiyar Dawuda, da aka gina da daraja; a kansa an rataye garkuwoyi dubu, dukansu garkuwoyin jarumawa ne.

  2. “ ‘Mutanen Farisa, Lidiya da Fut su ne suka zama sojoji a cikin mayaƙanki. Sun rataye garkuwoyinsu da hulunan kwano a katangarki, suna kawo miki daraja.