Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shields: Often borne by an armour bearer
Ayoyi game da Often borne by an armour bearer
Ƙotar kibiyarsa kuwa kamar sandar saƙar igiya take, ƙarfen kibiyar kuma nauyinsa ya kai shekel ɗari shida. Mai riƙe masa garkuwa yana tafe a gabansa.