Tsallake zuwa abun ciki

Phut

3 ayoyi · 4 'yan gida

An kuma san shi da: Put

Nemi "Phut"

Ayoyin da suka ambaci Phut

  1. ’Ya’yan Ham maza su ne, Kush, Masar, Fut, da Kan’ana.

  2. ’Ya’yan Ham maza su ne, Kush, Masar Fut da Kan’ana.

  3. “ ‘Mutanen Farisa, Lidiya da Fut su ne suka zama sojoji a cikin mayaƙanki. Sun rataye garkuwoyinsu da hulunan kwano a katangarki, suna kawo miki daraja.