Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mizraim
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
’Ya’yan Ham maza su ne, Kush, Masar, Fut, da Kan’ana.
Mizrayim shi ne mahaifin Ludiyawa, Anamawa, Lehabiyawa, Naftuhiyawa,
’Ya’yan Ham maza su ne, Kush, Masar Fut da Kan’ana.
Masar shi ne mahaifin Ludiyawa, Anamawa, Lehabiyawa, Neftuhawa,