Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mizraim: Son of Ham.

4 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Son of Ham.

  1. ’Ya’yan Ham maza su ne, Kush, Masar, Fut, da Kan’ana.

  2. Mizrayim shi ne mahaifin Ludiyawa, Anamawa, Lehabiyawa, Naftuhiyawa,

  3. ’Ya’yan Ham maza su ne, Kush, Masar Fut da Kan’ana.

  4. Masar shi ne mahaifin Ludiyawa, Anamawa, Lehabiyawa, Neftuhawa,