Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Cush

6 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Ham maza su ne, Kush, Masar, Fut, da Kan’ana.

  2. ’Ya’yan Kush maza su ne, Seba, Hawila, Sabta, Ra’ama da Sabteka. ’Ya’yan Ra’ama maza kuwa su ne, Sheba da Dedan.

  3. Kush shi ne mahaifin Nimrod wanda ya yi girma ya zama jarumin yaƙi a duniya.

  4. ’Ya’yan Ham maza su ne, Kush, Masar Fut da Kan’ana.

  5. ’Ya’yan Kush maza su ne, Seba, Hawila, Sabta, Ra’ama da Sabteka. ’Ya’yan Ra’ama maza su ne, Sheba da Dedan

  6. Kush shi ne mahaifin Nimrod, wanda ya yi girma ya zama babban jarumi a duniya.