Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Cush: 1. Son of Ham

6 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da 1. Son of Ham

  1. ’Ya’yan Ham maza su ne, Kush, Masar, Fut, da Kan’ana.

  2. ’Ya’yan Kush maza su ne, Seba, Hawila, Sabta, Ra’ama da Sabteka. ’Ya’yan Ra’ama maza kuwa su ne, Sheba da Dedan.

  3. Kush shi ne mahaifin Nimrod wanda ya yi girma ya zama jarumin yaƙi a duniya.

  4. ’Ya’yan Ham maza su ne, Kush, Masar Fut da Kan’ana.

  5. ’Ya’yan Kush maza su ne, Seba, Hawila, Sabta, Ra’ama da Sabteka. ’Ya’yan Ra’ama maza su ne, Sheba da Dedan

  6. Kush shi ne mahaifin Nimrod, wanda ya yi girma ya zama babban jarumi a duniya.