Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shewbread: Placed in the north side of the tabernacle
Ayoyi game da Placed in the north side of the tabernacle
Musa ya sa teburin a Tentin Sujada, a gefen arewa na tabanakul waje da labulen.
An kafa tabanakul. A cikin ɗakinsa na farko akwai wurin ajiye fitila, tebur da kuma keɓaɓɓen burodi; an kira wannan Wuri Mai Tsarki.